Assalamu alaikum warahmatullah!Wannan aplication ne wanda yake ɗauke da karatun Tafsirin Al-ƙurani mai girma wanda Dr Nasir Tijjani Kankarofi ya fassara. Wannan Tafsirin yana maida hankali akan zaƙulo bayanai da suke nuna Mu’ujizar Al-ƙur’ani mai girma.Ayi sauraro lafiya.